Wani Matashin Bafalasdine Ya Yi Shahada Tare Da Jikkatan Wasu Na Daban A Sansanin Garin Jenin
Wani matashi ya yi shahada tare da jikkatan wasu na daban sakamakon harin da wani jirgin yakin haramtacciyar kasar Isra’ila
Yan Gwagwarmayar Falasdinu Sun Jaddada Shirinsu Na Ci Gaba Da Yaki Da Yahudawan Sahayoniyya
Kakakin rundunar Izzuddeen –Al-Qassam ya ce: A shirye suke su ci gaba da dogon yaki da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar
Jami’an Tsaron Kurdistan Na Iraki Sun Kama Na Kusa Da Shugaban ISIS Abu Bakar Baghdadi
Kwamitin tsaro na yankin Kurdistan na kasar Iraki ya sanar da kama wani babban dan ta’adda na kusa da shugaban
‘Yan Gwagwarmayar Yemen Sun Harbo Jirgin Saman Yakin Amurka A Lardin Ma’arib
‘Yan gwagwarmayar kasar Yemen sun harbo wani jirgin yakin Amurka yayin da yake kai hare-haren wuce gona da iri kan
Ma’aikatar Tsaron Amurka Tana Tattauna Batun Shirin Janyewar Sojojinta Daga Kasar Nijar
Wata tawaga a ma’aikatar tsaron Amurka {Pentagon} tana tattauna batun janyewar sojojin Amurka daga kasar Nijar Ma’aikatar tsaron Amurka ta
Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Wajabcin Karfafa Samar Da Kayayyakin Bukatun Al’umma A Cikin Kasa
A jawabin da ya gabatar a gaban taron jama’ar birnin Mazandaran, Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya jaddada cewa: