Hanya Mafi Kyau Don Renon Yaro | SHAFI’U & Shaikh Anas

Tarbiyya tana da marhaloli da yawan gaske wanda Mutum ya kamata ya bi, amma wasu so tari sukan yi amfani da hanyar dukan Yaro domin

Share

Tarbiyyar yara tana da matakai daban-daban, amma wasu iyaye sukan rikice su dauki duka a matsayin hanya. Akwai nau’i biyu na wannan duka: wasu sukan yi domin huce fushi – wanda ba ya haifar da tarbiyya mai kyau; wasu kuma sukan yi bisa tunanin cewa shine matakin da ya dace da yanayin. Duk da haka, tarbiyya mai kyau tana bukatar fahimta da tausayi, ba duka ba.

Tarbiyya tana da marhaloli da yawan gaske wanda Mutum ya kamata ya bi, amma wasu so tari sukan yi amfani da hanyar dukan Yaro domin tarbiyya.
Dukan Yaro yana da ma’anoni guda biyu:
1- Wasu so tari sukan yi wannan dukan ne domin huce fushi, wanda wannan kuwa har abada bazata taba haifar da Tarbiyya mai kyau ba.
2- Waɗansu sukan yi amfani da dukanne bisa la’akari da cewa a Mahangar su suna ganin cewa a dai-dai wannan lokacin shine matakin da kawai zai bada fa’ida ba.

Tsohuwar taswira da kamfas a gaban ƙauyen Falasɗinu, tare da taken «Daga mulkin Birtaniya zuwa Nakba»
Kafo mai taken «Birtaniya a Falasɗinu» da ke nuna tutar Birtaniya, tsohuwar takarda da birnin Kudus a bango.
Zanen ma’aunin adalci a gaban gine-ginen da suka rushe, don bidiyo kan zargin kisan ƙare dangi a Gaza.