An Ji Karar Musayar Wuta A Kudancin Kasar Lebanon

A dai dai lokacinda HKI ta sabonta hare hare ta sama da makaman Atilary da kuma amfanin da makaman phosphorous a kudancincin kasar Lebanon a daren jiya . Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto cewa sojojin HKI sun yi musayar wuta mai tsanani a daren jiya a waurare daban daban daga ciki […]
Shugaban Shuhada Ya Bukaci A Kawo Karshen Mamayar Tattalin Arzikin Da Amurka Takewa Iraki

Babban sakatarin kungiyar dakarun sayyidu shuhada na kasar Iraki ya bukaci a kawo karshen mamayar da Amurka takewa tattalin arzikin kasar Iraki. Kamfanin dillancin labaran Irna na kasar Iran ya nakalto babban sakataren dakarun sayyidushuhada yana fadar haka a shafinsa na X ya kara da cewa, “mamayar hanyoyin samun kudade na kasar Iraqi musamman man […]
Aragchi Ya Bukaci Jihohi Su Karfafa Huldar Tattalin Arziki Da Kasashe Makobta

A dai dai lokacinda kasar Iran take fama da matsin tattalin arziki daga kasar Amurka da kuma kasashen yamma, ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, gwamnonin larduna na kan iyaka da kasashe makobta 15, su karfafa huldar kasuwanci da tattalin arziki da wadan nan kasashen makobta don rage tsaurin takunkuman tattalin […]
Iran Ta Bukaci ICRC Ta Bi Kadin Matuka Jirgin Iran 3 Da Suka Bace A Qatar

Brigadier General Mohammad Bagherzadeh, kwamandan sojojin sama na JMI kuma mai kula da kwamitin mayakan da suka bace, ya rubuta wasika ga hukumar redcressen ta kasa da kasa (ICRC) don bin Kadin matuka jirgin sama yaki na kasar Iran da suka bace a kasar Qatar bayan yakin da Amurka da HKI suka dorawa kasar a […]
Amurka: Wani Jami’in Fadar White House Yace Trump Yana Wasa Da Maida Hurmuz na Amurka

Wani jami’in fadar white house ya bayyana cewa shugaban kasar Amurka Donal Trump yana wargi ne a lokacinda ya fadawa masu sauraronsa a birnin NewsYork inda yaje yakin neman zabe, kan cewa idan ya sami nasar a kan Iran ya kwace mashigar ruwa ta Hurmuz to zai maida ita mallakin Amurka. Brian Schwartz, dan jiridar […]