Pezeshkian: Muradun Iran da Pakistan sun zo daya

Sakon taya murna shugaban Iran zuwa ga Firayi ministan Pakistan kan zagayowar ranar ‘yancin kasar
Nijar da Aljeriya Sun Fara Aikin Binciken Wuraren Hakar Mai

Aljeriya da Nijar sun fara aikin hako mai a hukumance don binciken mai na “Kafra Southeast 1” a yankin Agadez da ke arewacin Nijar. Wannan shiri na da nufin fadada kawance tsakanin kasashen biyu a fannin samar da hydrocarbons da kuma mayar da aikin Kafra daga bincike zuwa ci gaba da samarwa, idan aka tabbatar da yuwuwar man da ke yankin.
Gharibabadi: Rufe Ko Bude Mashigar Hormuz Hakkin Iran Ne

Martanin Gharibabadi ga Trump kan ikirarin mallakawa Amurka mashigar Hormuz
Sheikh Qassem: Babu Alfanu A Tattaunawar Lebanon Da Isra’ila

Sakataren Hezbollah Sheikh Naim Qassem ya soki abin da ake kira “yarjejeniyar tsari” da tattaunawa kai tsaye tsakanin hukumomin Lebanon da mamayar Isra’ila, yana kira ga shugabannin Lebanon da su yi watsi da wata hanya da ta gaza kuma mai wulakantawa wacce ke lalata ikon mallakar Lebanon. Da yake jawabi a ranar Juma’a a lokacin […]
Zakharova: NATO Na Da Hannu A Harin Ukraine Kan Rasha

Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa gwamnatin “neo-Nazi” a Kyiv barazana ce ga dukkan al’ummar duniya, domin ta ci gaba da gudanar da ayyukan ta’addanci, ɓarna, da kuma tayar da hankali da ƙarya. A cikin wata sanarwa da aka buga a shafin yanar gizon Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha, […]