Guterres Ya Bukaci A Ci Gaba Da Tattaunawa Tsakanin Amurka Da Iran

Babban magatakrdan Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci da a ci gaba da tattaunawar da aka fara tsakanin Amurka da Iran. A yayin wata ganawarsa da manema labarai yau a birnin New York ,  Babban magatakrdan Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres  ya bukaci da a ci gaba da tattaunawar da aka fara tsakanin Amurka da Iran, […]

Bayan Cin Zarafin Annabi Isa (AS) Trump ya ce ba zai nemi afuwar Paparoma ba

 Bayun da ya sha suka daga ko’ina a cikin fadin duniya kan saka hoton cin zarafi ga Annabi Isa (AS) shugaban kasar Amurka Donald Trump ya cire hoton daga shafinsa na twitter. Tashar Aljazeera ta bayar da rahoton cewa, sakamakon shan kakkausar suka daga ko’ina a cikin fadin duniya kan saka hoton cin zarafi ga […]