Tsohon Ministan Harkokin Wajen Iran Kamal Kharrazi Ya Yi Shahada

Tsohon Ministan Harkokin Wajen Iran Kamal Kharrazi Ya Yi Sahada

Gwamnatin kasar Iran ta sanar da shahadar tsohon ministan harkokin wajen kasar Dr. Kamal Kharrazi, bayan fama da raunuka da ya samu a kwanakin baya a wani harin da Amurka da Isra’ila suka kai masa da nufin yi masa kisan gilla. Rahotanni sun ce Dr. Kamal Kharrazi ya samu munanan raunuka sakamakon harin, yayin da […]