The latest news and topic in this categories.

Iran Ta Yi Gargadin Fadadan Yakin ‘Yan Sahayoniyya A Duk Yankin Gabas Ta Tsakiya
09 Nov

Iran Ta Yi Gargadin Fadadan Yakin ‘Yan Sahayoniyya A Duk Yankin Gabas Ta Tsakiya

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi gargadin fadadan yakin da yahudawan sahayoniyya suke yi

Kasar Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta’addanci Da Aka Kai Kasar Pakistan
09 Nov

Kasar Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta’addanci Da Aka Kai Kasar Pakistan

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin bam da aka kai a

Gwamnatin Isra’ila Ta Yi Amfani Da Muggan Makamai Kan Zirin Gaza
09 Nov

Gwamnatin Isra’ila Ta Yi Amfani Da Muggan Makamai Kan Zirin Gaza

Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila 'yar mamaya ta yi amfani muggan makamai irin wadanda aka jefa

Kungiyar Hizbullah Ta Kai Hare-Hare Kan Isra’ila Da Makamai Masu Linzami
09 Nov

Kungiyar Hizbullah Ta Kai Hare-Hare Kan Isra’ila Da Makamai Masu Linzami

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai hare-hare kan yankunan Haifa da Kiryat Shimona na

Jakadan Sudan: Al’ummar Sudan Suna Maraba Da Kyautatuwar Alaka Tsakanin Kasarsu Da Iran
09 Nov

Jakadan Sudan: Al’ummar Sudan Suna Maraba Da Kyautatuwar Alaka Tsakanin Kasarsu Da Iran

Jakadan Sudan a Iran ya bayyana cewa: Al'ummar Sudan na maraba da karfafa alaka tsakanin