The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gargadi Amurka da Isra'ila da cewa ko shakka babu za su fuskanci muggun martani kan ta'asar da suke yi. Jagoran
A Jamus, kyamar Musulmi na dada karuwa a kasar. A wani rahoto da aka fitar a cikin watanni tara na shekarar 2024, hukumomin 'yan sanda a Jamus sun ce mutane
Shugabanni da hukumomin jinkai na MDD sun fitar da wani gargadi na hadin gwiwa inda suka bayyana halin da ake ciki a arewacin Gaza a matsayin marar misali. Sun ce
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gargadi Amurka da Isra'ila da
A Jamus, kyamar Musulmi na dada karuwa a kasar. A wani rahoto da aka fitar
Shugabanni da hukumomin jinkai na MDD sun fitar da wani gargadi na hadin gwiwa inda
Shugaban mulkin sojin kasar Guinea Kanal Mamadi Doumbouya ya yi wa kansa karin girma zuwa
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Nasara tana tare da gwagwarmayar
Babban kwamandan sojojin ruwa na JMI ya bada sanarwan cewa sojojinsa sun fara atisaiy daga farkon takun farisa har zuwa bakin mashigar ruwa ta Hurmus. Tashar talabijin ta Presstv a
Gwamnatin JMI da kuma sarakunan kasar Omman sun cimma matsaya ta yin watsi da kudaden fito kan kayakin da kasashen biyu don bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin
Shuagaban kasar Iraki Abdullateef Jamal Rasheed yace JMI kasa ce mai muhimmanci a yanking abas ta tsakiya. Kamfanin dillancin labaran Sahab ya nakalto IRNA yana fadar haka a yau Jumma'a
Shugaban jam'iyyar 'Hikimah Ta Kasa' Ammar Hakim ta kasar Iraki, ya gana da shugaban dakarun Hashdu Ashabi na kasar ta Iraki inda suka tattauna al-amuran tsaron kasar Iraki da kuma
Jami'an gwamnati a yankin Ireland sun bada sanarwan cewa gidaje da wuraren ayyuka kimani 725,000 ne basa da wuta saboda guguwar iska wacce ta yi sanadiyyar lalata kayakin lantar masu
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a daren jiya Alhamis ta kakkabo da jiragen sama marasa matuki na kasar Ukireniya 121 bayan sun shiga cikin sararin samaniyar kasar.