Tawagar Iran A Geneva Ta Jaddada Hakkin Kare Kasarta Daga Duk Wani Tsegeranci

Tawagar Iran a birnin Geneva ta jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba zata yi kasa a gwiwa ba wajen kare ‘yancin kasarta Tawagar Jamhuriyar Musulunci ta Iran a birnin Geneva ta rubuta wa mambobin taron Majalisar Dinkin Duniya kan kawo karshen makamai nukiliya a duniya cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta yi […]

Sojojin Amurka Da Na Birtaniya Sun Kai Hare-Hare Kan Kasar Yemen

Rundunar sojin Yemen sun sanar da cewa: Sojojin Amurka da Birtaniya sun kaddamar da hare-hare kan lardin Hodeidah na kasarta Majiyar rundunar sojin Yemen ta sanar da cewa: Sojojin Amurka da Birtaniya sun kaddamar da wani farmaki kan yankin lardin Hodeidah na kasar Yemen a yau alhamis. Wata majiyar tsaro a lardin ta Hodeidah ta […]

Watan Oktoba Ta Zame Bakin Wata Ga ‘Yan Sahayoniyya Saboda Mummunar Hasarar Rayuka

Wannan wata na Oktoba ya kasance bakin wata ga Isra’ila sakamakon halaka yahudawan sahayoniyya 80 yawancinsu sojoji da hafsoshi Kafofin yada labaran haramtacciyar kasar Isra’ila sun bayyana watan Oktoban shekara ta 2024 a matsayin “Bakar Oktoba” bayan sanar da mutuwar yahudawan sahayoniyya 80, mafi yawansu sojoji da jami’ai a yankin Zirin Gaza da kudancin Lebanon, […]

Mutane 2,822 Isra’ila Ta Kashe A Lebanon

Ma’aikatar lafiya ta kasar Lebanon ta sanar da cewa a kalla mutane 2,822 ne suka rasa rayukansu sannan wasu 12,937 suka samu raunuka tun farkon harin da Isra’ila ta kai kan kasar Lebanon. A cikin sa’o’i 24 da suka gabata hare-haren da jiragen yakin Isra’ila suka kai a yankuna daban-daban na kasar Lebanon, mutane 30 […]

Tawagar MDD A Lebanon Ta Fuskanci Hari Fiye Da Sau 30 A Watan Oktoba

Tawagar Majalisar Dinkin Duniya a Labanon (UNIFIL) ta sanar da cewa fuskanci hare-hare da dama” tun farkon watan Oktoban nan mai shirin karewa. “Tun daga ranar 1 ga Oktoba, UNIFIL ta lissafa fiye da hare-hare 30 da suka haifar da lalacewar kaddarorin Majalisar Dinkin Duniya ko kayan aiki ko jikkata sojojin kiyaye zaman lafiya,” in […]

Wani Matsahi Bafalasdine Daya Ya Yi Shahada A Sansanin “ Ayn Shams”

Wani bafalasdine ya yi shahada a sansanin ‘yan hijira dake “Ayn-Shams” sanadiyyar hare-hare da HKi ta kai a yankin. Majiyar Falasdinawa ta ambaci cewa an kai gawar shahidin a asibitin Sabit Sabit dake Tul-Karam, da kuma wani da ya jikkata a cikin wannan sansanin. Wasu shafukan internet na watsa labaru na Falasdinawa sun nuna yadda […]