The latest news and topic in this categories.
A gobe Talata 22 ga watan Oktoba ne za a bude taron kungiyar “BRICKS” a matakin shugabbin kasashen membobi a birnin Kazan na kasar Rasha. Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan
Hukumar Lafiya ta duniya w.h.o ta bayyana Masar a matsayin kasar da ta kawo karshen zazzabin cizon sauro, tare da bayyana hakan a matsayin tarihi. Kasar Masar ta yi dubban
Kamfanin dillancin labarun “Irna” ya nakalto cewa; A yau Lahadi kadai,yahudawan sahayoniya da sun kai 500 sun kutsa cikin harabar masallacin Kudus a daidai lokacin da suke yin bikin Edinsu
A gobe Talata 22 ga watan Oktoba ne za a bude taron kungiyar “BRICKS” a
Hukumar Lafiya ta duniya w.h.o ta bayyana Masar a matsayin kasar da ta kawo karshen
Kamfanin dillancin labarun “Irna” ya nakalto cewa; A yau Lahadi kadai,yahudawan sahayoniya da sun kai
Tsohon shugaban majalisar tsaron cikin gida ta HKI Yakub Amidor ya bayyana cewa; Za a
A sanarwar da dakarun Hizbullah su ka fitar sun bayyana cewa da marecen jiya Lahadi
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke