The latest news and topic in this categories.
Kakakin gwamnatin Iran ta bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran a shirye take ta mayar da martani idan bukatar hakan ya ta so Mai magana da yawun gwamnatin Iran Fatima
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin da yahudawan sahayoniyya suka kai kan asibitin shahidan Al-Aqsa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya yi kakkausar suka
'Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun tarwatsa tankokin yakin 'yan mamaya guda biyu a wani harin kwantan bauna da suka kai musu 'Yan gwagwarmayar Falasdinawa suna ci gaba da gudanar da ayyuka
Kakakin gwamnatin Iran ta bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran a shirye take ta mayar
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin da yahudawan sahayoniyya suka kai
'Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun tarwatsa tankokin yakin 'yan mamaya guda biyu a wani harin kwantan
Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa: Hizbullahi ta farfado daga
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Harin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke