The latest news and topic in this categories.
Iran ta yi kakkausar suka kan harin da Isra'ila ta kai kan wani asibitin agaji da ke kan iyakar Syria da Lebanon, inda ta bayyana shi "laifi ne na yaki."
Da sanyin safiyar wannan Asabar ne kungiyar gwagwarmayar Musulunci a kasar Labanon Hezbollah, ta kaddamar da wasu hare-hare da makamai masu linzami a kan wasu muhimman wurare na sojin Isra’ila
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa, dangantaka tsakanin Iran da Rasha tana karfi a dukkanin bangarori. Pezeshkian ya bayyana hakan ne a ganawarsa da takwaransa na Rasha, Vladimir
Iran ta yi kakkausar suka kan harin da Isra'ila ta kai kan wani asibitin agaji
Da sanyin safiyar wannan Asabar ne kungiyar gwagwarmayar Musulunci a kasar Labanon Hezbollah, ta kaddamar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa, dangantaka tsakanin Iran da Rasha tana karfi
Gwamnatin Biden ta amince da sayar da makamai na biliyoyin daloli ga Saudiyya da Hadaddiyar
Amurka ta kakaba wasu sabbin takunkumai kan harkokin man fetur da sinadarai na Iran a
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke