The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya ba da lambar yabo ta yaki ga Birgediya Janar Haji- Zadeh Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei
Kungiyar Hizbollah ta kasar Lebanon ta kai hari kan birnin Haifa na haramtacciyar kasar Isra'ila da makamai masu linzami kirar Fadi 1 a daren ranar 7 ga watan Oktoba Kungiyar
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Harin guguwar Al-Aqsa ya kasance dole don neman hana dukkanin zalunci da laifukan haramtacciyar kasar Isra'ila Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya ba da lambar yabo ta yaki ga
Kungiyar Hizbollah ta kasar Lebanon ta kai hari kan birnin Haifa na haramtacciyar kasar Isra'ila
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Harin guguwar Al-Aqsa ya kasance dole
Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai wani sabon hari kan yankin kudancin birnin Beirut na
Shugaban kasar Aljeriya ya nisanta yiwuwar gudanar da ziyarar aiki zuwa kasar Faransa saboda sabanin
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke