Benjamin Netanyahu Da Yoav Gallant Sun Buya A Karkashin Rami A lokacin Hare-Haren Iran

Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan matakin da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dauka na mayar da martani kan kisan gillar da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta yi wa Isma’il Haniyya shugaban bangaren siyasar kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas a birnin Tehran ta hanyar harba jerin makamai masu linzami kan haramtacciyar kasar […]