Kungiyar Hizbullah Ta Lebanon Ta Janyo Mummunar Hasara Ga Yahudawan Sahayoniyya

Majiyoyin Turai sun bayyana cewa: Martanin baya-bayan nan na kungiyar Hizbullah ya haifar da hasarar rayuka da jikkata da dama a haramtacciyar kasar Isra’ila Majiyoyin tsaron Turai sun bayyanawa tashar talabijin ta Al-Mayadeen cewa: Hare-haren da kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi ta kaddamar kan sashi na 8200 a Glilot da kuma sansanin Ein Shemer sun […]

Shugaban Kasar Comoros Ya Tsallake Rijiya Ta Baya Daga Yunkurin Kisan Gilla

Gwamnatin Comoros ta sanar da yunkurin aiwatar da kisan gilla kan shugaban kasar Gwamnatin kasar Comoros ta sanar da cewa: Wani jami’in tsaron rundunar tsaron kasar ta Jandarma ya yi yunkuri aiwatar da kisan gilla kan shugaban kasar Ghazali Othmani, amma yunkurin nasa bai kai ga nasara ba kuma a halin yanzu haka shugaban na […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Fatimah Azzahra(s) 40

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’aini mai girma, ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da lattafin Dastane Rastan na Shahid Ayatullahi Murtdha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawi na Maulana Jalaluddin Rumi. […]

Hamas Ta Yi Gargadi Kan Tsokanar Da Isra’ila Ke Yi A Masallacin Kudus

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi wani kakkausan gargadi, inda ta yi Allah wadai da tsokanar da Isra’ila ke yi a Masallacin Kudus a baya-bayan nan, tare da ayyana hakan a matsayin wani abu mai hatsarin gaske. A baya-bayan nan ne wata kungiyar masu tsattsauran ra’ayin Isra’ila mai suna Temple Mount Faithful, ta fitar […]

Iran Ta Yi Kakkausar Suka Ga Zarge-zargen EU Game Da Ba Rasha Makaman Linzami

Iran, ta yi kakkausar suka ga zargen-zargen kungiyar tarayyar turai, game da batun ba Rasha makamai masu linzami. A cikin wata sanarwa da ya fitar a yammacin jiya Juma’a kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Naser Kan’ani ya yi kakkausar suka kan kalaman babban jami’in kungiyar tarayyar turai na zargin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da […]

Sudan Ta Kudu, Ta Kara Tsawaita Wa’adin Mika Mulki Zuwa 2026

Sudan ta Kudu ta kara tsawaita mika mulki a siyasance tare da dage zabenta har zuwa karshen shekarar 2026. Da farko an shirya yin zaben a watan Disamba 2024, don haka za a gudanar da zaben a watan Disamba na 2026. Gwamnatin kasar ta sanar da hakan ne da yammacin jiya Juma’a, bayan wani taron […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Fatimah Azzahra(s) 39

39-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’aini mai girma, ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da lattafin Dastane Rastan na Shahid Ayatullahi Murtdha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawai na maulana Jalaluddin Rumi. […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Fatimah Azzahara(a) 38

38-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’aini mai girma, ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da lattafin Dastane Rastan na Shahid Ayatullahi Murtdha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawai na maulana Jalaluddin Rumi. […]