Afirka ta Kudu ta yi alƙawarin ci gaba da goyon bayan Falasɗinawa

Shugaban Afirka ta Kudu a ranar Litinin ya yi alƙawarin ci gaba da goyon bayan manufofi da buƙatun Falasɗinawa. “Ba za a taɓa samun rauni ga goyon bayan da muke yi wa mutanen da ake zalunta ba,” in ji Cyril Ramaphosa a wata sanarwa da ya yi a lokacin zaman majalisar dokokin ƙasar. Ya ce […]

Hukumomin Lafiya Na Duniya Na Gargadi Kan Matsalilin Kiwon Lafiya A Gaza

Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, akwai babban hadarin kamuwa da cutar shan inna a Gaza da ma gaba da iyakokinta, saboda yanayin rashin lafiya da tsaftar muhalli a yankin Falasdinawa da ke fama da yaƙi. Ayadil Saparbekov, jagoran tawagar gaggawa na kiwon lafiya a WHO a Gaza da kuma Yammacin Kogin Jordan da aka […]

Shugaban Najeriya Ya Roki ‘Yan Kasar Da Su Janye Batun Zanga-Zanga

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya roƙi ‘yan Nijeriya da su janye shirin zanga-zangar da suke niyyar yi a farkon watan Agusta mai kamawa. Ministan Watsa Labarai na Nijeriya Mohammed Idris ne ya shaida wa manema labarai hakan a fadar gwamnati a Abuja bayan kammala ganawarsa da Shugaban Ƙasar, yana mai cewa Shugaba Tinubu ya nemi […]

Gwamnatin Saudia Ta Bayyana Bukatarta Na Fadada Harkokin Kasuwanci Da Iran

Mataimakin jakadan kasar Iran a Sudiya ya bayyana cewa kasar Saudia tana bukatar fadada harkokin kasuwanci da kasar Iran. Kamfanin dillancin labaran IRIB-NEWS ya nakalto Mahdi Sufri mataimakin jakadan kasar Iran a saudiya a bangaren tattalin arziki yana fadar haka a hirar da ta hada shi da IRIB-NEWS, a gefen kasuwar baje kolin na ‘ayyukan […]

Falasdinawa Sun Bukaci A Hana HKI Halattar Gasannin Olympic Na Paris 2024

Kwamitin gasar Olympic na kasar Falasdinu ya rubuta wasika zuwa ga kwamitin wasannin Olympic na kasa da kasa tare da bukatar a kori HKI daga wasannin Olympic na kasa da kasa wanda za’a gudanar a birnin Paris na kasar Faransa daga ranar 26 ga watannan da muke ciki. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran […]

Iran Zata Ci Gaba Da Goyon Bayan Mutane Da Gwamnatin Kasar Siriya

Jakadan kasar Iran a MDD ya bayyana cewa kasarsa zata ci gaba da goyon bayan mutane da gwamnatin kasar Siriya kan yan ta’adda da kuma matsalolin tattalin arzikin da kuma mamayar da wasu kasashe sukewa kasar. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Amir Saeed Iravani jakadan kasar Iran a MDD yana fadar […]

Basshar Asad:   Yin Gwgawarmaya Da “Yan Sahayoniya Wajibi Ne

Shugaban Kasar Syria, Dr. Basshar Asad, ya bayyana cewa, yin gwgawarmaya da fuskantar abokan gaba ‘yan sahayoniya wani abu ne wanda ya zama wajibi. Shugaban na kasar Syria ya bayyana hakan ne a yayin da ya gana da kungiyar Injiniyoyi larabawa a jiya Litinin, inda ya kara da cewa; Yin riko da manufofi shi ne […]

Iran Ta Jinjinawa Tsayin Damar Al’ummar Kasar Yemen Wajen Fuskantar HKI

Babban jami’in diplomasiyyar Iran   Ali Bakiri Kani, wanda ya gana ta wayar tarho da Muhammad Abdussalam na kasar Yemen, ya yi tir da harin da HKI ta kai wa kasar Yemen, tare da kara da cewa, Iran tana goyon bayan Yemen da gwagwarmayar da take yi wajen fuskantar HKI. Bugu da kari, Ali Bakiri Kani, […]

An Sami Asarar Rayuka A Wani Hari Da Makami A Jihar Benue Dake Nigeria

Mahukunta a jihar ta Benue sun ambaci cewa harin da aka kai ya yi sanadin mutuwar mutane 18 da kuma jikkata wasu da dama. Tuni dai aka aike da garin jami’an tsaro zuwa yankin da lamarin ya faru domin tabbatar das taro. Shugaban karamar hukumar Katsina-Ala Gustin Shaku ya bayyana cewa; Wasu mutane ne wadanda […]

An Yi Taho Mu Gama A Tsakanin ‘Yan Gwgawarmaya  Da Sojojin HKI A Yankin Rafah

‘Yan gwgawarmaya a Falasdinu sun yi taho mu gama da sojojin mamayar HKI da suke cikin Gaza,kamar kuma yadda su ka tarwatsa wani rami da a unguwar “ Talli-Sultan” a yammacin garin Rafah. Majiyar ‘yan gwgwarmaya a Gaza ta ambaci cewa; An yi wannan taho mu gamar ne bayan gushewar kwanaki 290 daga fara yakin […]