The latest news and topic in this categories.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta jaddada cewa: Ayyukan laifukan yahudawan sahayoniyya ba zasu lullube gazawar tsare-tsarensu ba Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasir Kan'ani ya bayyana cewa; Ya
Ana ci gaba da samun shahadar Falasdinawa sakamakon hare-haren wuce gona da irin yahudawan sahayoniyya kan Zirin Gaza Yayin da hare-haren wuce gona da iri kan Gaza ya cika kwanaki
A cikin kasa da sa'o'i 12 da suka gabata, mayakan kungiyar Hizbullah sun kai hare-hare sau 12 kan sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta jaddada cewa: Ayyukan laifukan yahudawan sahayoniyya ba zasu lullube
Ana ci gaba da samun shahadar Falasdinawa sakamakon hare-haren wuce gona da irin yahudawan sahayoniyya
A cikin kasa da sa'o'i 12 da suka gabata, mayakan kungiyar Hizbullah sun kai hare-hare
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya gargadi kungiyar Hamas da cewa zata dandana kudarta idan
Ana ci gaba da gwabza kazamin fada tsakanin sojojin Sudan da Dakarun Kai Daukin Gaggawa
Wato kotun soji a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kongo ta yanke hukuncin kisa kan mutane 37 da suka hada da Amurkawa 3 da 'yan kasashe Turai 3 Wata kotun soji a Jamhuriyar
Pars Today- Bisa ga nufin Allah Madaukakin Sarki, idan ’yan Adam suka yi tafiya a kan tafarkin kamala da kyau, za su iya bayyanar da dukkan sunayen Ubangiji. Sai dai
Pars Today - A cewar rahotanni na baya-bayan nan, gwamnatin yahudawan sahyuniya, baya ga laifuffukan da ake tafkawa a zirin Gaza, tana tsare da dubban Falasdinawa a yammacin gabar kogin
Pars Today- Membobin kungiyar 'yan wasan kwaikwayo ta Amurka, a cikin wata wasika, sun yi Allah wadai da laifukan Isra'ila tare da jaddada bukatar kafa tsagaita bude wuta a Gaza.
Pars Today - Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei a yau 16 ga watan Satumba a wata ganawa da ya yi da gungun malaman Sunna, da jagororin Sallar Juma'a,
Kamfanin NNPCL mai kula da al-amuran makamashi a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa mai yuwa farashin man fetur a gidajen manta a duk fadin kasar su wuce naira 1000