The latest news and topic in this categories.
Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya yi magana kan harin da Yemen ta kai a kan birnin Tel Aviv na haramtacciyar kasar Isra'ila Limamin da ya
A rana ta 287 da fara kai harin kan Gaza, an ji wani fashewa mai karfi tare da fadowar wani jirgin sama maras matuki ciki a birnin Tel Aviv na
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi luguden bama-bamai kan yankuna daban-daban na Zirin Gaza, inda aka samu shahidai da jikkata Falasdinawa masu yawa Falasdinawa da dama sun yi shahada
Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya yi magana kan harin da
A rana ta 287 da fara kai harin kan Gaza, an ji wani fashewa mai
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi luguden bama-bamai kan yankuna daban-daban na Zirin Gaza,
Majalisar hadin kan kasashen yankin tekun Pasha ta yi Allah wadai da matakin Majalisar Dokokin
Shugaban mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ya taya Masoud Pezeshkian murnar zabensa da aka yi
Rahotanni daga Gaza na cewa hare haren Isra’ila a baya bayan nan sun yi sanadin shahadar mutane kusan 1,000 a baya bayan nan wanda ke nuna irin girman barnar da
Iran ta bakin kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar, Esmaeil Baghaei, ta yi kakkausar suka ga sabbin hare-haren da Isra'ila ke kai wa zirin Gaza, yana mai bayyana su a matsayin
Rundunar sojin Isra'ila ta sanar a ranar Larabar nan da cewa, ta kaddamar da hare-hare ta kasa a tsakiya da kudancin zirin Gaza, biyo bayan hare-haren wuce gona da iri
Shugaban Amurka Donald Trump ya fada ya bayyana a wannan Laraba cewa ya yi tattaunawa mai kyau” da Volodymyr Zelensky, washegarin da ya tattauna ta wayar tarho da Vladimir Putin.
Kasashen Nijar da Burkina Faso da kuma Mali kowannensu sun sanar da ficewa daga kungiyar kasashe renon faransa ta (OIF). Nijar ta sanar da ficewa daga kungiyar a ranar Litini,
MAfi yawancin mambobin kwamitin tsaron sun yi tir da harin da sojojin HKI su ka kai wa mutanen Gaza a cikin daren shekaran jiya wanda ya yi sanadiyyar shahadar fiye