Iran, Ta Yi Tir Da Harin Ta’addancin Da Ya Afku A Omman Yayin Zaman Makokin Imam Hussain (AS)

Iaran ta yi da allawadai da harin ta’addancin da ya auku kan masu zaman makokin Imam Hussain (AS), a binrin Muscat na masarautar Omman. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar ne Nasser Kanani ya bayyana yin Allah wadai na kasar da harin ta’addancin da ya afku a daren jiya a lokacin zaman makokin Imam Hussain (AS) […]
Guterres : “Babu Wani Tudun-mun-tsira” A Baki Dayan Zirin Gaza

Sakatare Janar na MDD, Antonio Guterres ya bayyana matukar damuwa game da halin da ake ciki a Gaza, yana mai cewa “babu wani tudun-mun-tsira” a baki dayan Zirin. ” bala’in da ke faruwa a Gaza ya wuce a misalta shi,..Kowane sashe na yankin yana iya zama wurin kisa,” in ji Guterres a sakon da ya […]
Rwanda : Paul Kagame, Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa Da Kashi 99,15%

Shugaban Rwanda Paul Kagame ya lashe zaben shugabancin kasar da da kashi 99,15% na jimillar kuri’un da aka kada, abin da ya share masa hanyar ci gaba da mulkin kasar nan da karin shekaru biyar masu zuwa. Mista Kagame ya yi wa ‘yan takara biyu kacal da aka ba su damar su fafatawa da shi […]
Ana Juyayin Zagayowar Ranar Ashura A fadin Duniya

Yau Talata, 10 ga watan Muharam, al’ummar musulmin Shi’a na gudanar da juyayi na tunawa da zagayowar ranar Ashura, ta tunawa da ranar shahadar jikan manzon Allah Muhammad (SAW) cewa da Imam Husain (A.S) da abokan tafiyarsa su 72 a garin Karbala dake kudancin Iraki a cikin shekara ta 61 bayan hijirar manzo. A nan […]
Ministan Harkokin Wajen Iran Na Rikon Kwarya Ya Gana Da Shugaban Zauren MDD Kan Gaza

Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da shugaban majalisar dinkin duniya a birnin New York, inda suka tattauna abubuwan da ke faruwa a zirin Gaza da ke fama da yakin Isra’ila na kisan kare dangi. Ganawar ta gudana ne tsakanin Ali Bagheri Kani da Dennis Francis a ranar Litinin, sa’o’i bayan da babban […]
NBS: Hauhawar Farashin Kayayyaki A Najeriya Ya Karu Zuwa Kashi 34.19

Rahoton Hukumar (NBS), ya bayyana cewar hauhawar farashin kayayyaki ya ƙaru zuwa kashi 34.19 a watan Yuni. Wannan ya nuna ƙaruwar hauhawar farashi sosai idan aka kwatanta da watannin baya. Kazalika, farashin kayan abinci ya ƙaru sosai, inda ya kai kashi 40.87, idan aka kwatanta da kashi 25.25 da aka samu a watan Yuni 2023. […]
Kasar Sin za ta karbi bakuncin shawarwarin sulhu na Fatah da Hamas

Tawagogin da suka fito daga manyan kungiyoyin Falasdinawa biyu, wato kungiyar gwagwarmaya ta Hamas da kuma jam’iyyar siyasa ta Fatah, za su gudanar da shawarwarin sulhu a birnin Beijing nan gaba kadan. Wakilan kungiyoyin za su gana da jami’an kasar Sin a ranar 20 ga watan Yuli da 21 ga watan Yuli, in ji mataimakin […]
Ma’aikatar Lafiya A Gaza: Adadin Wadanda Suka Yi Shahada A Hare-Haren Isra’ila Ya Kai 38,584

Ma’aikatar lafiya a Gaza ta ce akalla mutane 38,584 ne suka mutu a yakin da Isra’ila ta yi kan yankin da aka yi wa kawanya. Adadin wadanda suka mutun ya ƙunshi mutuwar mutum 141 a cikin sa’o’i 24, in ji sanarwar ma’aikatar, ta kuma kara da cewa mutum 88,881 ne suka jikkata a Gaza tun […]
Gwamnatin Tarayya Ta Fara Rabon Tirelolin Shinkafa 740 A Fadin Nijeriya

A wani yunkuri na shawo kan matsalar karancin abinci, gwamnatin tarayya ta kaddamar da rabon shinkafa tirela 740 a fadin Nijeriya. Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a, Mohammed Idris ne ya bayyana hakan ga manema labarai a fadar gwamnatin jihar bayan taron majalisar zartarwa ta tarayya da shugaban kasa Bola Tinubu ya jagoranta […]
Bankin Duniya Ya Bai Wa Togo Tallafin Dala 200m

Ministan kuɗi na ƙasar ya bayyana farin cikinsa da tallafin, wanda ya ce zai inganta rayuwar mutane da dama. Bankin Duniya ya amince da bai wa ƙasar Togo tallafin dala miliyan 200 don magance matsalar samar da wutar lantarkin da ƙasar ke fama da ita na tsawon watanni. A daidai lokacin da za a fara […]