The latest news and topic in this categories.
Yahudawan Sahyoniyya, a darare uku a jere suna fitowa kan tituna a biranen HKI tare da bukatar Benyamin Natanyahu firai ministan kasar da kuma majalisar ministocinsa masu tsatsauran ra'atin addini
Yahudawan Sahyoniyya, a darare uku a jere suna fitowa kan tituna a biranen HKI tare
A yau Alhamis ne aka bude taron makon hadin a tsakanin musulmi sunna da shi’a a karo na 38 domin raya Mauludin manzon Allah ( s.a.w). Shugaban kasar Iran Mas’ud
A yau Alhamis ne kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa ta kai hari da makamai masu linzami akan sansanin soja na HKI dake yankin Jalil-A’ala, tare da
A wani sako da dakarun “Izzuddin –al-kassam” ta fitar a jiya Laraba, ta bayyana cewa; Ba da jimawa ba za ta bude kai hare-haren kunar bakin wake a HKI. Wannan
Shugaban kasar ta Iran Mas’ud Fizishkiyan ya kaddamar da ta’aziyya ga gwamnati da al’ummar kasar Lebanon dangane da ta’addancin HKI ta amfani da hanyoyin sadarwa da ta tarwatsa su daga
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya sanya hannu a yarjeniya ta musamman na aiki tare da JMI na lokaci mai tsawo. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta kara
Shugaban majalisar zartarwa ta kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa kungiyarsa ba zata ji tsoro ba kuma ba zata jada bayana ba saboda hare haren da HKI ta