The latest news and topic in this categories.
Kafafen watsa laabrun HKI sun bayar da labarin cewa daya daga cikin jami’ansu ya halaka sanadiyar bude masa wuta da aka yi a yankin Usdud dake kudancin Falasdinu. Rahotannin sun
Kafafen watsa laabrun HKI sun bayar da labarin cewa daya daga cikin jami’ansu ya halaka
A jiya Lahadi ne dai kungiyar ta ‘yan ta’adda ta kai hare-hare akan iyakar Lebanon ta yankin Hermul Ma’aikatar tsaron Syria ta fitar da wata sanarwa da a ciki ta
Shugaban kasar ta Amurka Donald Ttump ya kara yawan kasashen da ya sa wa takunkumin shiga cikin Amurka zuwa kasashe 43. Daga cikin kasashen da ya sa wa sharuddan shiga
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran Isma’ila Baka’i ya ce; Abinda ake watsawa a matsayin wasikar shugaban kasar Amurka shaci-fadi ne, domin har yanzu, mu ba mu watsa
Kasar Yemen ta sanar da cewa Amurka da ta sake kai wasu hare-haren a gundumar Hudaidah akan wani kamfani na auduga. Kamfanin dillancin labarun “Mehr” na Iran ya nakalto majiyar
Sojojin HKI sun ci gaba da keta hurumin yarjeniyan tsagaita budewa juna wata tsakaninta da Gaza inda a jiya Lahadi kadai ta kashe Falasdinwa 14 a wurare daban-daban a yankin.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya yaba da sanya hannu a kan takardun yarjeniyar samar da zaman lafiya wanda kasashen Armenia da Azerbaijan suka yi. Ya kuma taya mutanen kasashen