The latest news and topic in this categories.
Daruruwan masu Zanga-zanga a Taiwan sun bukaci ganin an kawo karshen yakin da ake yi a Gaza, tare da yin kira da gwamnatin kasar tasu da ta yanke sayar wa
Daruruwan masu Zanga-zanga a Taiwan sun bukaci ganin an kawo karshen yakin da ake yi
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba da irin gagarumin aikin da sojojin kasar suka yi wajen kaddamar da harin makamai masu linzami a yankin Tel
Rahotanni daga Lebanon na cewa, kungiyar Hezbollah, na ci gaba da kara fadada ayyukanta na soji a kan yankunan arewacin Falastinu da Isra'ila ta mamaye, da kuma fuskantar yunkurin Isra'ila
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah-wadai da matakin da Isra'ila ta dauka na ayyana sakatare-janar na Majalisar Dinkin Duniya a matsayin mutum maras nagarta. Esmaeil Baghaei ya
Farashin danyen mai a kasuwar duniya ya tashi sakamakon fargabar barkewar mummunan yaki a yankin Gabas ta Tsakiya. A halin da ake ciki farashin ɗanyen mai nau’in Brent ya ƙaru
Pars Today - Dakarun Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun kai wani hari da makami mai linzami kan sansanonin soji na gwamnatin sahyoniyawan a yammacin jiya Talata, bisa tsarin kare kai
A Iran, Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar ne Ayatullah Sayyid Ali Khamenei zai ja sallar Juma’a a yau. Zai kuma gabatar da wani muhimmin jawabi dangane da halin