The latest news and topic in this categories.
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan nasarallah ya bayyana cewa daukar fansar jinin shahid Fuad Shukr daya daga cikin manya manyan kwamandojin kungiyar wanda jirginn yakin HKI ya
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan nasarallah ya bayyana cewa daukar fansar jinin
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah a ranar Laraba ya mika ta'aziyyarsa ga iyalan wadanda suka yi shahada ko kuma suka jikkata sakamakon kazamin harin haramtacciyar kasar Isra'ila ta
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa (NEMA) ta ce kimanin mutane miliyan 1.6 ne ambaliyar ruwa ta shafa a Najeriya tsakanin watan Afrilu zuwa Satumban 2024. Darakta-Janar ta NEMA, Hajiya Zubaida
Sanatan Amurka Bernie Sanders ya tabbatar da cewa kashi 60% na wadandfa suka rasa rayyukansu a yakin da Isra'ila ke kaddamarwa kan Gaza mata ne da kananan yara, yana mai
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar musulmi su samar da hadin kai domin kare mutuncinsu da al’ummominsu. Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne a jawabin da
Shugaban kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah ya ce fashe-fashen na’urorin sadarwa da Isra'ila ta kai a ranakun Talata da Laraba, wanda ya kashe mutane 37 tare da raunata kusan 3,000
Amurka ta ce tana kokarin amfani da diflomasiyya domin kauce wa ta'azzarar tashin hankali tsakanin kungiyar Hezbollah da Isra'ila. Mai bai wa shugaban Amurka shawara kan harkokin tsaro, John Kirby