The latest news and topic in this categories.
Sojojin HKI a Gaza suna ci gaba da kissan kiyashin Falasdinawa a yankin, kuma a tsakanin jiya da yau sun kashe Falasdina wa 71 a yayinda wasu 102 suka ji
Sojojin HKI a Gaza suna ci gaba da kissan kiyashin Falasdinawa a yankin, kuma a
Firayi Ministan Spain Pedro Sanchez, ya yi kira ga sauran mambobin kungiyar Tarayyar Turai da su goyi bayan bukatar Madrid da Ireland na dakatar da yarjejeniyar ciniki bisa tsarin Free
Ofishin Watsa Labarai na Gaza ya ce sojojin Isra'ila suna ƙara ƙaimi wajen kisan kiyashi a arewacin Gaza, ciki har da sansanin 'yan gudun hijira na Jabalia, tare da "luguden
Shugaba Masoud Pezeshkian ya ce Iran za ta goyi bayan duk wani kudiri na maido da "zaman lafiya da tsaro" a yankin, yana mai kira ga kasashen Turai da su
Pars Today - Wata kafar yada labarai ta Yahudanci ta bayar da rahoto kan halin rudani na tunanin sahyoniyawan a inuwar yake-yaken da gwamnatin Isra'ila ta kaddamar a halin yanzu.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya gana da tokwaransa na kasar Omman Sayyid Badar Al-busa'idi a birnin Mascat babban birnin Omman a safiyar yau Litinin. Kamfanin dillancin labaran
Dakaru masu gwagwarmaya da yan ta'adda a kasar Iraki sun kai sabbin hare hare kan wasu wurare masu muhimmanci a kasar Falasdinu da aka mamaye. Tashar talabijin ta Presstv a