The latest news and topic in this categories.
A cigaba da kai hare-hare na wuce gona iri da HKI take yi, da safiyar yau sun kai hari da jiragen yaki akan yankin Gaza da hakan ya yi sanadiyyar
A cigaba da kai hare-hare na wuce gona iri da HKI take yi, da safiyar
Kotun manyan laifuka a kasar Tunisiya ta daure Shugaban kungiyar al-Nahdha ta masu kishin musulunci Rashid al-Ganushi, zaman kurkuku na tsawon shekaru 20. Haka nan kuma an daure wata ‘yar
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a yau anan birnin Tehran, Hajjatul-Islam Kazim Saddiki, ya bayyana cewa: Trump yana yin baraza da tsoratarwa da cewa zai rage karfin da Iran take
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza