The latest news and topic in this categories.
Kungiyoyin Falasdinawa mabanbanta ne su ka yi kira ga al’ummun duniya da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin raya ranar Kudus ta duniya. Sanarwar da kungiyoyin na Falasdinu su ka
Kungiyoyin Falasdinawa mabanbanta ne su ka yi kira ga al’ummun duniya da su fito kwansu
Dubban mutane ne a birnin Amman babban birnin kasar Jordan suka gudanar da zanga-zanga bayan sallar Juma'a domin yin Allah wadai da sake dawo da laifukan da Isra'ila ke aikatawa
Majalisar Dinkin Duniya da Tarayyar Turai sun ce, tsagaita bude wuta nan take a Gaza ya zama dole. Da yake magana a wani taron kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya,
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya sanar da cewa, yara a Gaza suna fuskantar matsakar kwakwalwa da ba a taba ganin irinsa ba a kan
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an