The latest news and topic in this categories.
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa wadanda suka goyi bayan Sadam Hussaini a hare haren makamai masu guba kan mutanen garin Sardash na kasar
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa wadanda suka goyi
Dakarun kare juyin juya halin musulunci, IRGC, sun nuna daya daga cikin sansanin jiragen ruwan yaki masu sauri a karkashin kasa a karo na farko. Tashar talabijin ta Presstv a
Kungiyar Jiahadul Islamani wacce ake saran zata mikawa HKI wasu daga cikin fursinonin yahudawa a safiyar yau, ta yi gargadi ga HKI kan cewa, ta yi hankali, don tana iya
Kakakin sojojin kasar ta Yemen Janar Yahya Sari, ya sanar a jiya Asabar cewa, sun kai hari a kan yankin “Umrashrash” da ake kira da Eliat, ta hanyar harba makamai
Gwamnatin kasar Brazil ta sanar da cewa Nijeriya a hukumance, ta shiga cikin jerin abokan huldar kungiyar BRICS. Brazil, wadda ita ce ke shugabantar kungiyar a 2025, ta bayyana hakan
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta sanar da cewa, yarjejeniyar tsagaita wutar ta Gaza za ta fara aiki ne a yau Lahadi da karfe 8:30 na safe agogon Gaza, 6:30
Ma’aikatar shari’a a Iran, ta sanar da shahadar wasu manyan alkalai guda biyu na kasar a wani harin ta’addanci da aka kai musu a cikin kotun kolin kasar dake Tehran.