The latest news and topic in this categories.

Najeriya: Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu A Wuraren Hako Zinariya
27 Sep

Najeriya: Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu A Wuraren Hako Zinariya

Rahotanni da suke fitowa daga Jahar Zamfara a arewacin Nigeria sun ce, mutanen da sun karaci 100 ake fargabar mutuwarsu