The latest news and topic in this categories.
Rundunar sojin Masar ta fitar da sanarwa dangane da harbe-harben da aka yi tsakanin sojojin Masar da na Isra'ila a Rafah. Kakakin rundunar sojin Masar ya bayyana cewa: Dakarun sojin
A dai dai lokacinda jiragen yakin HKI suke ruwan boma bomai da sama a garin Rafah na kudancin Gaza, sojojin yahudawam a kasa suna yaki mai tsanani da dakarun Falasdinawa
Falasdinawa kimani 120 suka kai ga shahada ya zuwa yanzu tun bayan da sojojin HKI suka fara kai hare hare a kan garin. Majiyar kamfanin dillancin lanaran IRIB-NEWS a nan
Falasdinawa kimani 120 suka kai ga shahada ya zuwa yanzu tun bayan da sojojin HKI
Dakarun kungiyar Hamas da kuma sauran kungiyoyin falasdinawa a gaza, sun shiga fafatawa mai tsanani
Kafafen yada labaran yahudawan Sahyuniya sun ce da sanyin safiyar yau Talata sojojin Isra'ila sun
Kakakin ofishin kula da ayyukan jin kai na Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi game
Rahotanni sun bayyana cewa kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinu sun jaddada cewa sun shirya tsafa don tunkarar
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Ahamd Khatami ya ce; Wajibi ne duniya ta san cewa, matsayar Iran dangane da Amurka shi ne wanda Imam Khumaini da kuma
Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ta fitar da sanarwa a jiya Alhamis tana mai gargadi akan kin ficewar sojojin HKI daga kudancin Lebanon bayan cikar kwanaki 60 daga dakatar da yaki,
Tashar talabijin din HKI ta 12; ta bayar da labarin dake cewa, ana tsammanin cewa kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas za ta fitar da sunayen Karin farusunonin da za ta
Kasashen Iran da Turkiyya, sun tattauna kan batun kasar Siriya tun bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Assad. Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi a wata zantawa da takwaransa na Turkiyya
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da cewa ta samu wasikar bukatar Amurka ta ficewa daga Hukumar Lafiya ta Duniya a shekarar 2026, kamar yadda Shugaba Trump ya umarta ranarsa ta
Kungiyar hadakar kasashen nan uku na da sojoji ke mulki wato AES ko Sahel Alliance ta sanar da cewa fasfon kungiyar zai fara aiki a ranar 29 ga Janairun shekarar