The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa amfani da kayakin sadarwa wanda mutane fararen hula suke amfani da su don cutar da su aikin ta'addancin ce kuma abin kunya
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa amfani da kayakin sadarwa wanda mutane fararen
A wani lokaci yau Asabar ne ake sa ran sake wata musaya ta biyu tsakanin Isra’ila da kungiyar Hamas a ci gaba da aiwatar da yarjejeniyar stagaita wutar da suka
Gwamnatin Shugaban Amurka Donald Trump ta sanar da dakatar da fitar da wani tallafi na kudade ga kasashen waje, in ban da na kawarta Isra'ila da kuma kasar Masar. A
Tsohon shugaban kasar Gambia, Yahya Jammeh ya bayyana aniyarsa ta komawa kasar. A wani sakon murya da ya aike wa magoya bayansa, Jammeh da ya mulki Gambia na tsawon shekaru
Sha’anin cinikayya daga waje na Iran ya samu tagomashi a a shekarar 2024 idan aka kwatanta da shekarar data gabatace ta. Cinikin waje na Iran ya kai dala biliyan 126
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da zarge-zargen da haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi kanta A cikin wata wasika da ya aike wa shugaban kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya
Majalisar malaman Musulunci ta kasar Lebanon ta bayyana cewa: Rashin janyewar sojojin mamayar Isra'ila daga yankin kudancin Lebanon, shelanta yaki ne akan kasar Majalisar malaman Musulunci ta kasar Lebanon a