The latest news and topic in this categories.
Jawabin da firaministan gwamnatin yahudawan sahyoniya ya gabatar a taron shekara shekara na shugabannin kasashe a zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 79 ya gamu da gagarumin rashin jin dadi
Yahudawan Sahyoniyya, a darare uku a jere suna fitowa kan tituna a biranen HKI tare da bukatar Benyamin Natanyahu firai ministan kasar da kuma majalisar ministocinsa masu tsatsauran ra'atin addini
A dai dai lokacinda firai ministan HKI Benyamin Natanyahu yake jawabi a gaban majalisar dokokin kasar Amurka a jiya Laraba, sanata Bernie Sanders ya kira shi da sunan 'Mai laifuffukan
A dai dai lokacinda firai ministan HKI Benyamin Natanyahu yake jawabi a gaban majalisar dokokin
Gwamnatin HKI tana tsaron yiyuwar kotun kasa da kasa dake Lahe, ta fidda sammashin kama
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake