The latest news and topic in this categories.
Shugaban kungiyar ‘Jahadul Islami’ daya daga cikin manya manyan kungiyoyi masu gwagwarmaya da yahudawa Sahyoniyya a Gaza, ya gana da babban mai bawa jagoran juyin juya halin musulunci a Iran
Shugaban kungiyar ‘Jahadul Islami’ daya daga cikin manya manyan kungiyoyi masu gwagwarmaya da yahudawa Sahyoniyya
Mataimakin ministan harkokin waje mai kula da bangaren siyasa, ya bayyana cewa; Ko kadan ba a bijiro da batun dakatar da tace sanadarin uranium a Iran ba, ko kuma batun
Ministan kiwon lafiya na Jamhuriyar Musulunci ta Iran Muhammad Ridha Zafarqandi ya tattauna hanyoyin bunkasa aiki tare a fagen kiwon lafiya da mataimakin ministan kiwon lafiya na tarayyar kasar Rasha.
Jiragen yakin HKI sun kai hari a yankin Hangara dake unguwar "Dhahiya" a cikin birnin Beirut. Yankin da jiragen yakin na 'yan sahayoniya su ka kai wa harin, yana cike
Ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Uganda ta sanar da cewa, an kawo karshen Ebola da ta bulla a kasar bayan da aka dauki kwanaki 42 ba tare da an sami
115-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissiso da suka zo cikin alkur'ani mai girma
114-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissiso da suka zo cikin alkur'ani mai girma