The latest news and topic in this categories.
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan kare hakkin bil'adama a yankin Falasdinu, Francesca Albanese, ta yi nuni da cewa, dole ne a bar Dr. Abu Sitta ya ba da
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan kare hakkin bil'adama a yankin Falasdinu, Francesca Albanese,
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran
Rahotannin da suke fitowa daga yankin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye sun nuna cewa, a cikin sa'o'ii 24 da suka gabata Falasdinawa 71 ne suka yi shahada a
Sojojin kasar Yeman sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan tashar jiragen sama ta Bengerion a birnin Tel'aviv na HKI a daren jiya laraba don tallafawa falasdinawa a gaza
Mutane fiye da 30 ne aka tabbatar damutuwarsu a jiya Laraba a Abubja babban birnin tarayyar Najeriya sanadiyyar bindigan da wata motar daukar iskar gas ta yi a kan gadar
Sojojin Amurka sun kai sabbin hare–hare kan kasar Yemen a safiyar yau Alhamis inda suka lalata gine-gine a garuriwa Al-Hudaida da kuma Sa'ada. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran