The latest news and topic in this categories.
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai
64-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa kasashen da suka kula da tsaro da kuma zaman lafiya a kasar Siriya zasu gudanar da taro a birnin Doha
Jiragen yakin HKI wadanda ake sarrafasu daga nesa sun cilla makamai kan Falasdinawa 5 wadanda suke jiran karban abinci a wata cibiyar raba abinci wacce ake kira 'Community Kitchen' a
Mutane akalla 143 suka mutu sanadiyyar bullar wata cuta wacce har yanzun ba'a gane kanta ba, a yankin kudu masu yammacin kasar DM Congo. Shafin yada labaran Afirka ta yanar
Jakadan kasar Irana kasar Netherlands, Hadi Faraj-vand ya yi kira ga kutun kasa da kasa ta ICC ta hukunta wadanda suka aikata laifuffukan yaki a duniya, ba tare da shigar
Shugaban kasar Rasha Vladimit Putin ya bayyana cewa harkokin kasuwanci da kuma tattalin arziki tsakanin Rasha da Iran suna kara habaka, ya kuma kara da cewa kasar Iran abin dogaro