The latest news and topic in this categories.
Rahoton na hadin gwiwa a tsakanin Bankin Duniyar da kuma MDD, ya bayyana cewa; Rusau din da Isra’ila ta yi a Gaza, ya haddasa kudaden da sun kai Dalar Amurka
Rahoton na hadin gwiwa a tsakanin Bankin Duniyar da kuma MDD, ya bayyana cewa; Rusau
Iran ta bukaci taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar hadin kan kasashen Musulmi ta OIC, game da shirin shugaba Donald Trump na Amurka na kwace Gaza da kuma
Iran ta ce a shirye take ta tallafa wa Burkina faso a yakin da take da ta’addanci. Wannan bayyanin ya foto ne bayan wata ganawa tsakanin Firaministan Burkina Faso Rimtalba
Shugabannin kungiyoyin raya kasashen gabashi da kuma kusanci na Afrika (EAC da SADC), sun yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a gabashin Jamhuriyar DR Congo. Bangarorin sun bayyana hakan
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta bayyana cewa yarjejeniyar tsagaita bude wuta tsakaninta da Isra'ila "tana cikin hadari" kuma "zata iya rugujewa," Bassem Naïm, ne wani mamba a ofishin siyasa
A Nijar an yi bikin cika shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran a Yamai babban birnin kasar, bikin da ya samu halartar 'yan siyasa da
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran ya gana ta tawagar shoura ta kungiyar Hamas a safiyar yau Asabar a nan Tehran inda ya bayyana cewa mayakan kungiyar sun