The latest news and topic in this categories.
Majalisar dokokin kasar Iran ta kammala aikin tantance ministocin wadanda shugaba Pezeskiyan ya aika masu a makon da ya gabata don tantance su. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran
Majalisar dokokin kasar Iran ta kammala aikin tantance ministocin wadanda shugaba Pezeskiyan ya aika masu
Ma'aikatar harkokin wajen Masar ta sanar cewa, kasar za ta karbi bakuncin taron gaggawa na kasashen Larabawa a ranar 27 ga watan Fabrairun nan, domin tunkarar al'amura na baya-bayan nan
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta yi kokarin dakile duk wani makirce-makircen da makiya ke kitsawa. Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne
Iran tana gudanar da bukukuwan zagayowar nasarar juyin juya halin Musulunci yau tsawon shekaru 46 tare da samun nasarori da kalubale A yau Litinin ne, al'ummar Iran suke gudanar da
Siyasar tsananata matsin lamba kan Iran ta gaza cimma buri kuma hana fitar da man da Iran ke fitarwa mafarki ne da ba zai tabbata ba Ministan mai na kasar
Kwamandan rundunar sojojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Za su iya rufe mashigar Hormuz, amma ba za yi hakan a yanzu ba
Kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Kungiyar Hamas duk da iyakantaccen kayan yakinta ta kalubalanci gwamnatin 'yan sahayoniyya Kwamandan dakarun kasa na Dakarun kare