The latest news and topic in this categories.
Minista mai kuma da harkoki da cigaban mata ta kasar Zimbabwe Monica Mutswangwa,wacce ta gana da mataimakiyar shugaban kasar Iran akan sha’anin mata ta ce; Goyon bayan da Iran take
Minista mai kuma da harkoki da cigaban mata ta kasar Zimbabwe Monica Mutswangwa,wacce ta gana
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin yakin da take yi a zirin Gaza da kuma Lebanon da ta yi wa kawanya.
Iran ta soki gazawar matakan kasa da kasa wajen dakatar da hare haren Isra’ila a Gaza da kuma Lebanon. Mataimakin shugaban kasar na farko Mohammad Reza Aref ne ya bayyana
Koriya ta Arewa ta amince da yarjejeniyar tsaro mai cike da tarihi da kasar Rasha. Yarjejeniyar "An amince da ita ne ta hanyar wata doka" da shugaban Koriya ta Arewa
Sojojin Isra'ila sun zafafa kai hare-haren a Gaza lamarin da ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 20 tare da jikkata wasu da dama a sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya ce: Jamhuriyar Musulunci tana ci gaba da kokarin ganin an cimma bukatar dakatar da bude wuta a Falasdinu da Lebanon Mataimakin shugaban kasar
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa: Babban dalilin ci gaba da laifukan yahudawan sahayoniyya shi ne goyon bayan Amurka Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya yi tsokaci