The latest news and topic in this categories.
Ranar 21 ga watan Augusta na ko wace shekara itace ranar masallaci ta duniya, saboda tunawa da ranar da wani bayahude ya kona masallacin Al-Aksa wanda ke birnin Kudus na
Ranar 21 ga watan Augusta na ko wace shekara itace ranar masallaci ta duniya, saboda
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta yin jayayya da kowa, kuma ba zata zama mai biyayya ga girman kai ba Shugaban kasar Iran Masoud
Sojan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila guda ya sheka lahira wasu 12 na daban kuma sun samu raunuka a wani harin makami mai linzami da aka kai daga kudancin kasar Lebanon
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi ta O.I.C ta bayyana cewa: Kudirin Majalisar Dinkin Duniya yarjejeniya ce ta kasa da kasa kan adalci dangane da batun Falasdinu Kungiyar Hadin Kan Kasashen
Martanin farko a hukumance na Japan game da fashewar na'urorin sadarwar Japan a Lebanon Babban sakataren majalisar ministocin kasar Japan ya sanar da cewa: "Suna tattara bayanai game da fashewar
Shugaban kasar Aljeriya ya dauki matakin jinkirta yin murabus din gwamnatin kasar A ranar Talata ne aka rantsar da zababben shugaban kasar Aljeriya Abdelmadjid Tebboune a matsayin shugaban kasar a
A yau Alhamis ne aka bude taron makon hadin a tsakanin musulmi sunna da shi’a a karo na 38 domin raya Mauludin manzon Allah ( s.a.w). Shugaban kasar Iran Mas’ud