The latest news and topic in this categories.
Amir Khrasani wani ba’irane ya rubuta a shafinsa na X kan cewa Amurka tana amfani da HKI a matsayin makami wajen fuskantar kasashen duniya, da kuma jujjuyata kamar yadda take
Amir Khrasani wani ba’irane ya rubuta a shafinsa na X kan cewa Amurka tana amfani
Ofishin Jakadancin Jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Lebanon ya fitar da bayani da a ciki ya yi suka akan yadda Isra’ilan ta sanar da kawo karshen tsagaita wutar yaki
Zababben shugaban kasar ta Amurka ya ce matukar mambobi kasashen wannan kungiyar ba su biya kudaden da ya kamata su bayar ba, tabbas Amurka za ta yi nazarin ficewa daga
Ma’aikatar harkokin wajen kasar China ta bayyana cewa; Mutanen kasar ne ta Syria ya kamata su ayyana makomarsu, tare da yin kira ga dukkanin bangarori da su yi amfani da
Kafafen yada labarai da dama sun bada labarin cewa sojojin HKI sun mamaye wasu karin yankuna a kasar Siriya kusa da tuddan Golan na kasar a dai-dai lokacinda yan tawayen
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya ce, yayi mamakin yadda sojojin kasar Siriya suka ki yakar yan bindiga har suka kwarce iko da kasar ba tare da wata
Gwamnatin kasar Rasha ta bukaci kamfanin dillancin labaran Reuters ta gyara labarinsa dangane yiyuwar mutuwar tsohon shugaban kasar Siriya a wani hatsarin jirgen saman da yake dauke da shi bayan