The latest news and topic in this categories.
Wata kungiyar kwararru maku kare abinda suka kira Domocradiyya a duniya ta bayyana damuwarta da yaduwar makaman ‘Drone’ na JMI a kasashen duniya. Kamfanin dillancin labaran Parstoday ya nakalto daga
Wata kungiyar kwararru maku kare abinda suka kira Domocradiyya a duniya ta bayyana damuwarta da
Sojan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila guda ya sheka lahira wasu 12 na daban kuma sun samu raunuka a wani harin makami mai linzami da aka kai daga kudancin kasar Lebanon
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi ta O.I.C ta bayyana cewa: Kudirin Majalisar Dinkin Duniya yarjejeniya ce ta kasa da kasa kan adalci dangane da batun Falasdinu Kungiyar Hadin Kan Kasashen
Martanin farko a hukumance na Japan game da fashewar na'urorin sadarwar Japan a Lebanon Babban sakataren majalisar ministocin kasar Japan ya sanar da cewa: "Suna tattara bayanai game da fashewar
Shugaban kasar Aljeriya ya dauki matakin jinkirta yin murabus din gwamnatin kasar A ranar Talata ne aka rantsar da zababben shugaban kasar Aljeriya Abdelmadjid Tebboune a matsayin shugaban kasar a
A yau Alhamis ne aka bude taron makon hadin a tsakanin musulmi sunna da shi’a a karo na 38 domin raya Mauludin manzon Allah ( s.a.w). Shugaban kasar Iran Mas’ud
A yau Alhamis ne kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa ta kai hari da makamai masu linzami akan sansanin soja na HKI dake yankin Jalil-A’ala, tare da