The latest news and topic in this categories.
Farashin danyen mai a kasuwar duniya ya tashi sakamakon fargabar barkewar mummunan yaki a yankin Gabas ta Tsakiya. A halin da ake ciki farashin ɗanyen mai nau’in Brent ya ƙaru
Farashin danyen mai a kasuwar duniya ya tashi sakamakon fargabar barkewar mummunan yaki a yankin
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya ce: Jamhuriyar Musulunci tana ci gaba da kokarin ganin an cimma bukatar dakatar da bude wuta a Falasdinu da Lebanon Mataimakin shugaban kasar
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa: Babban dalilin ci gaba da laifukan yahudawan sahayoniyya shi ne goyon bayan Amurka Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya yi tsokaci
Kungiyar Hamas ta aike da sako zuwa ga zaman taron kasashen musulmi da na Larabawa tana kira gare su ga muhimman bukatunta Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta yi kira
Sojojin Yemen sun yi luguden makamai masu linzami kan sansanin sojin yahudawan sahyoniya Rundunar sojin Yemen a yau Litinin ta sanar da aiwatar da wani gagarumin farmakin soji kan sansanin
Ambaliyar ruwa mafi muni ta mamaye Sudan ta Kudu tare da gargadin samun 'yan gudun hijira sama da dubu 379 Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Ambaliyar ruwa ta
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya bayyana cewa, halin ko in kula da kasashen duniya suke nunawa ya sanya gwamnatin sahyoniyawan ta kara kaimi wajen kashe al'ummar Palastinu, inda