The latest news and topic in this categories.

Masu Zanga-Zanga A Mafi Yawan Kasashen Turai Sun Bukaci Kasashe Su Su Kawo Karshen Kissan Kiyashi A Gaza
25 May

Masu Zanga-Zanga A Mafi Yawan Kasashen Turai Sun Bukaci Kasashe Su Su Kawo Karshen Kissan Kiyashi A Gaza

Dubban daruruwan masu zanga-zanga a biranen Barlin Paris da kuma Stockholm ne suka bukaci gwamnatocin kasashensu su kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a gaza, su kuma tabbatar da cewa abinci ya isa gaban Falasdinawa a Gaza.