The latest news and topic in this categories.
A cigaba da aikata laifukan yaki da sojojin HKI suke yi, sun kai wa sansanin ‘yan hijira na Falasdinawa na Deir Balah hari wanda ya yi sanadiyyar shahada da kuma
A cigaba da aikata laifukan yaki da sojojin HKI suke yi, sun kai wa sansanin
Bayanai daga Zirin Gaza ne cewa mutane 94 ne sukayi shahada a bayan hare-haren sakamakon harin wuce gona da iri da Isra'ila ta kai a zirin a cikin kwana guda.
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce iran ba ta bukatar izinin kowa kan inganta sinadarin urenium din ta, don haka Amurka ta daina
Birtaniya ta dakatar da tattaunawar cinikayya cikin 'yanci da Isra'ila, bayan firaminista Keir Starmer ya ce ya kadu da yadda Isra'ila ke ci gaba da yakin Gaza. Sakataren harkokin wajen
Hukumar Ba da Agaji ta Majalisar Dinkin Duniya mai kula da ‘yan gudun hijirar Falasdinu a Gabas ta Tsakiya (UNRWA) ta yi gargadin cewa akwai yiyuwar Gaza ta fuskanci matsalar
Bayan sanarwar ba-zata da Amurka ta yi a makon da ya gabata, Tarayyar Turai ta ce za ta dage takunkumin da ta kakaba wa Syria. Ministocin harkokin waje da ke
A yau Talata ne dai sojojin Sudan su ka sanar da cewa, baki dayan jihar Khartum ta zama 'yantacciya daga dakarun kai daukin gaggawa na ( RSF), bayan da su