The latest news and topic in this categories.

Amurka Ta Kwace Dalar Amurka Miliyon $584 Na Jami’ar California Saboda Gaza
07 Aug

Amurka Ta Kwace Dalar Amurka Miliyon $584 Na Jami’ar California Saboda Gaza

Gwamnatin amurka ta kwace kudaden Jami'ar Calfoniya da ke birnin Losangelis saboda abinda ta kira samuwar masu goyon bayan Falasdinawa