The latest news and topic in this categories.
Jakadan Iran a Majalisar Dinkin Duniya Amir Sa’id Irawani ya bayyana cewa; Yadda Amurka take daure wa ‘ Isra’ila’ gindi yana sa tana kara wauta. Jakadan na jamhuriyar musulunci ta
Jakadan Iran a Majalisar Dinkin Duniya Amir Sa’id Irawani ya bayyana cewa; Yadda Amurka take
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Nasara tana tare da gwagwarmayar al'umma Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi nuni da cewa:
Jaridar Ha'aratz ya bayyana wata sabuwar badakala da ta shafi fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila da ke da alaka da cin hanci da rashawa da kuma harin da aka kai
Shugabannin gwamnatin 'yan mamaya suna matsawa fira minista Benjamin Netanyahu lamba da ya amince tsagaita bude wuta Tattaunawar tsagaita bude wuta da Amurka ta amince da ita na ci gaba
Yawan Falasdinawa da suka yi shahada da jikkata sakamakon hare-haren wuce gona da irin 'yan sahayoniyya a Gaza sun kai 145,000 Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta fitar da rahoton kididdiga
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta zargi Dakarun kai daukin gaggawa da aikata cin zarafin bil-Adam a Sudan Kungiyar kare hakkin bil'Adama ta Amnesty International ta zargi
Shugaban kwamitin kula da harkokin kasashen waje na Iran ya ce mai yiyuwa ne Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta kara yawan makamanta masu linzami, yana mai gargadin cewa kasar