The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamnei wanda ya gana da malaman jami’ar Shahid Mutahhari a jiya Laraba d aake karatar yin zaben shugaban kasa zagaye na biyu,
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba da muhawarar da 'yan takarar neman shugabancin kasar Iran suke yi a gidan talbijin, gabanin zaben da za a
Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da aminci su kara tabbata ga fiyayyen halitta, shugabanmu Annabi Muhammadu al-Mustafa, da alayensa
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminaee, ya bayyana
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullah Sayyid Aliyul Khaminaee ya ziyarci
Jagoran juyin juya halin Musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khamina’ee ya bayyana
Jagoran Juyin Juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa zirin
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminaee ya bayyana
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran
Rahotannin da suke fitowa daga yankin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye sun nuna cewa, a cikin sa'o'ii 24 da suka gabata Falasdinawa 71 ne suka yi shahada a