The latest news and topic in this categories.
Mataimakin ministan aikin gona na iRan ya yi hasashen cewa a shekarar da ake ciki kasar za ta kai ga wadatuwa da Alkamar da take nomawa, ta yadda ba sai
Mataimakin ministan aikin gona na iRan ya yi hasashen cewa a shekarar da ake ciki
A wani rahoto na musamman da Cibiyar tattara bayanai ta Falasdinawa ta shirya, ta bayyana cewa a cikin watan Oktoba kadai ‘yan gwgawarmaya a yammacin kogin Jordan sun kai hare-hare
A daidai lokacin da ake shirin gudanar da taron MDD akan muhalli a kasar Azerbaijan, matan kasar Senegal sun yi jerin gwano a birnin Dakar suna masu yin kira da
A fadin kasar Iran, an gudanar da jerin gwano na turawa da ranar fada da masu girman kai ta duniya wacce ake yi a kowace ranar 3 ga watan 8
Kungiyar ‘yan jarida ta Falasdinawa ta sanar da cewa, a cikin shekara daya na yakin Gaza, sojojin HKI sun kashe ‘yan jarida da adadinsu ya rubanya wadanda aka kashe a
A sanarwar da ta fitar a yau Lahadi, kungiyar gwgagwarmayar musulunci ta Iraki ta ce ta kai hari da jirage marasa matuki akan cibiyoyin HKI a matsayin mayar da martani
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta Labanon na ci gaba da gudanar da wasu ayyuka na musamman da kuma kai farmaki kan yankunan arewacin Falastinu da yahudawa suka mamaye, a