The latest news and topic in this categories.

Venezuela Ta Sanar Da Mallakar Makamai Masu Linzami Samfurin “ Igla-s” 5,000 Domin  Kare Kanta
23 Oct

Venezuela Ta Sanar Da Mallakar Makamai Masu Linzami Samfurin “ Igla-s” 5,000 Domin  Kare Kanta

Shugaba kasar Venezuela Nicolas Maduro ne ya bayyana cewa, kasarsa ta mallaki makamai masu linzami samfurin “Igla-S” kirar kasar Rasha