The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen Iran Amir Hussain Abdullahiya ya ce; kai wa karamin ofishin jakadacin Iran da Syria hari, ketare duk wata iyaka ce ta dokoki da yarjeniyoyin duniya. Ministan harkokin
Ministan harkokin wajen Iran Amir Hussain Abdullahiya ya ce; kai wa karamin ofishin jakadacin Iran
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a Gaza ta sanar a ranar Talata cewa adadin Falasdinawa da aka kashe a Gaza a rana ta 347 da ake ci gaba da gwabza yakin
An kammala aikin janyewar sojojin Amurka daga Nijar, kamar yadda wani jami'in Amurka ya sanar a wannan Litinin. A watan da ya gabata, Amurka ta mika ragowar sansanonin soji ga
Rahotanni daga kasar Lebanon sun tabbatar da shahadar mutane akalla 9 tare da jikkatar wasu kimanin 2,800 bayan wata fashewa a birnin Beirut fadar mulkin kasar. A cikin rahotonta, ma'aikatar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada goyon bayan gwamnatinsa ba tare da wani sharadi ba ga gwagwarmayar Palasdinawa, a yakin da suke yi da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila. Pezeshkian
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya tabbatar da cewa gwagwarmaya a Zirin Gaza da kuma kungiyar Ansar Allah a kasar Yaman suna yakar zaluncin Isra’ila kafada
Shugaban kasar Afirka ta Kudu ya bayyana aniyar kasarsa na ci gaba da gudanar da shari'ar kisan kiyashi kan gwamnatin sahyoniyawan. Jaridar Quds al-Arabi ta bayar da rahoton cewa, Cyril