The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar kiwon lafiya a Gaza ta ce Adadin wadanda su ka yi shahadi sun kai 32, da 975, wadanda suka jikkata kuma sun kai 75,000 da 577. Kaso 70 %
Ma’aikatar kiwon lafiya a Gaza ta ce Adadin wadanda su ka yi shahadi sun kai
65-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Masana a ma'aikatar tsaron kasar Iran sun sami nasarar aika tauraron dan'adam mafi nauyin wanda kasar ta taba aikawa zuwa sararin samania a safiyar Jaumma'a tare da samun nasara. Kamfanin
Wani Jami'in kungiyar Hamas ya bada sanarwan cewa a farfado da tattaunawa don kawo karshen yaki a Gaza. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Basem Na'im, wani
A ci gaba da keta hurumin yarjeniyar tsagaita wuta tsakaninta da kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon, jiragen yakin HKI sun kai hare hare–hare a wasu yankuna a kudancin kasar Lebanon
Kasar Iran ta karbi lambar yabo kan kula da kasar noma a wani biki wanda hukumar abinci ta Duniya FAO ta shirya a kasar Thailand a ranar Alhamis da ta
Daruruwan mutanen kasar Chadi sun fito zanga-zangar bukatar gwamnatin kasar Faransa ta fidda sojojinta daga kasar a jiya Jumma'a. Shafin yanar gizo na labarai Afirca News ya bayyana cewa na